Wakokin Mamman Shata 2023

wakokin mamman shata 2023,mp3 音頻 shata 所有歌曲
ExoticApp

下載 Wakokin Mamman Shata 2023 APK

評分 4
類型 音樂音頻
應用程式檔名稱 wakokin.shata7
下載數 5+

Wakokin Mamman Shata 2023 簡介

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce take kawo muku wakokin babban kuma shahararrren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce a koda wane lokaci庫瑪·科瓦內·紮馬尼阿克亞因薩。

wannan manhaja kouce app yana da matukar saukin amfani a koda yaushe, kawai ka sauke wannan app na mamman shata a kan wayarka ka fara amfani dashi a koda yaushe kuma a ko ina。

kuma a cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, a duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki。

cikin wanan app zaku samu sanannun wakokin shata kamar su: gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu da dai sauransu duk a cikin wannan app na wakokin shata。


domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce“To wannan zance ne irin nasu , shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, a kwai kwarewa akan sana'a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba。 An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Dr. Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al'umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa .

Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al'umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa。 Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr. wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa Dr. Mamman Shata Katsina。

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har aka zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina。

1.拉米沙加姆
2.拉菲亞扎基
3. 加加拉巴道
4.拉明穆貢塔
5. 古米娜娜可茨
6. Sarkin Kabira Na Galadima
7.烏里丹蒂賈尼
8. 庫迪阿卡舍蘇
9.巴沙爾丹穆薩
10.媽媽達
11. Yan Arewa Kubar Barci
12. 伊迪·丹·烏斯曼
13. Na Tsaya Ga Annabi
14 烏馬倫西羅馬
15 烏馬倫比薩
16.威迪·丹·烏斯曼
17. Toran Giwa Sule Dan Korau
18. Sule Jikan Korau
19. 哈比布法裡
20. 媽媽阿魯瓦
21. 西迪霍蒂霍
22 真主吉坎·阿布巴卡爾·塔法瓦
22 Ciroma丹舍胡
23. Mai Bauchi Sulemanu
24. Bello Galadiman Katagum
25.馬拉姆巴巴
26. 加達爾加延
27. 開顏亞拉
28. Widi Dan 薩爾加雷
29.伊迪·丹·烏斯曼
30. Yan Arewa Kubar Barci
塔里欣馬曼沙塔
馬曼沙塔博士
mamman shata 博士音頻
mamman shata 博士視頻
哈吉媽媽沙塔
tarihin 博士 mamman shata
mamman shata 音頻歌曲
Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* wakokin shata 專輯 mp3 歌曲
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata 100 - 所有歌曲
* Wakokin Shata 50+
* Wakokin Shata 所有歌曲
* 媽媽沙塔
* tarihin mamman shata
* Wakokin 沙塔音樂
* wakokin shata dukka
* DAN KWAIRO mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata音頻
* Wakokin Dan Kwairo Mp3
* wakokin sarkin taushin katsina
* sababbin wakokin 豪薩 2022
* wakokin hassan wayam mp3
* tsofaffin wakokin 豪薩應用程序
* wakokin alhaji shehu ajilo

展開
下載Android版本APK
目前暫不提供Wakokin Mamman Shata 2023的APK檔下載,請前往GooglePlay下載。
Google Play
從 Google Play 獲取。
1. 點擊「從 Play Store 獲取」
2. 從 Play Store 下載 Wakokin Mamman Shata 2023
3. 啟動並享受 Wakokin Mamman Shata 2023

Wakokin Mamman Shata 2023 APK FAQ

Wakokin Mamman Shata 2023 對我的電腦設備來說安全嗎?

展開
是的,Wakokin Mamman Shata 2023 遵循 Google Play 的內容指南,確保您在您的 Android 設備上安全使用。

什麼是XAPK檔案?如果我下載的Wakokin Mamman Shata 2023是XAPK檔案怎麼辦?

展開
XAPK是一種檔案擴充格式,單獨的APK檔案和OBB cache assets檔案。 XAPK檔案可以簡單透過手機上的預設安裝器直接下載安裝到Android裝置。 XAPK檔案可以幫助你在手機或平板下載或傳輸大型應用程式時節省很大的資料容量。XAPK檔案甚至可以讓你毫無障礙地下載和安裝受區域限制的應用程式。 XAPK檔案不像APK檔案可以簡單透過手機上的預設安裝器直接下載安裝到Android裝置。APKPure XAPK 安裝器可以透過最方便的方式幫你一鍵安裝和管理Android裝置上的APK和XAPK檔案。 具體安裝教學可以透過以下連接查看:https://apkcombo.com/tw/how-to-install/ 而在電腦上只需拖拽XAPK檔案至雷電模擬器中即可。

我可以在電腦上玩Wakokin Mamman Shata 2023嗎?

展開
是的,你可以透過在電腦上安裝雷電Android模擬器,然後將你下載好的 APK 檔案拖入運行的模擬器內,即可開始在電腦上玩Wakokin Mamman Shata 2023。您也可以打開模擬器,搜尋你想要玩的遊戲或應用程式進行安裝。

推薦搜尋